Dakataccen Kwamishinan Hukumar Zaɓe mai Zaman kanta a jihar Adamawa, Hudu Ari ya ce bai yi nadamar bayyana Ai’sha Binani a matsayin wadda ta lashe zaɓen...