Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce akwai kyakkyawar alaƙa tsakanin gwamnatin Kano da masarautar Kanon wanda hakan zai tallafa musu wajen ciyar da jihar...
Dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Leicester City James Maddison ya kammala komawa kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur. Maddison dan asalin kasar Ingila...
Tsohon gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci babbar kotun jihar da ta dakatar da hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) daga...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shugaban Hukumar Yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC), AbdulRasheed Bawa. Wata sanarwa da ta fito daga ofishin...
Ƙungiyar mamallaka kafafen yaɗa labarai ta Arewacin ƙasar nan ta ƙaddamar da kwamitin riƙon da zai jagoranci babban taronta na shekara-shekara tare da zaɓar sabbin shugabanni....
Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya ta DSS ta ce yanzu haka ba ta tsare da tsohon Gwamnan Babban Banki (CBN) Godwin Emefiele. “Yanzu haka,...
Rahotanni na cewa jami’an tsaro na farin kaya DSS sunyi awon gaba da Godwin Emefele, sa’a guda bayan Shugaban kasa Asuwaju Bola Ahmad Tinubu ya dakatar...
Tsohon Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje yace da sun hadu da kwankwaso da akwai yiyuwar ya mare shi, a fadar shugaban kasa. Tsohon Gwamnan ya...
Gwamnatin jihar Kano ta gargadi dukkanin masu kaya a wuraren da tayi zargin gwamnatin baya ta cefanar ba bisa ka’ida ba, dasu kwashe kayan su cikin...
Kungiyar kwallon kafa ta West Ham United ta yi nasarar lashe gasar Europa Conference na nahiyar turai, bayan doke kungiyar kwallon kafa ta Piorentina da ci...