Manyan Labarai1 year ago
Zamu hada Kai da masarauta wajen ciyar da Kano gaba – Abba Gida Gida
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce akwai kyakkyawar alaƙa tsakanin gwamnatin Kano da masarautar Kanon wanda hakan zai tallafa musu wajen ciyar da jihar...