Gwamnatin jihar Kano tace ta kaddamar da aikin tantance ma’aikatan hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar nan ne domin gano bara gurbi da gano...
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya ayyana dokar takaita zirga-zirga ta tsawon sa’o’i 24 a faɗin jihar. Cikin wani saƙon da gwamnan ya wallafa a...
Gwamnatin jihar Kano ta Sha alwashin kwashe dukkanin shara tare da tsaftace gidan ajiye namun daji na Kano wato gidan Zoo. Shugaban hukumar kwashe shara da...
Jerin sunayen Ministoci 28 Abubakar Momoh – Edo Betta Edu – Kuros Riba Uche Nnaji – Enugu Joseph Utsev – Binuwai Hannatu Musawa Katsina Nkeiruka Chidubem...
Rahotanni daga jamhuriyar Nijar na cewa Sojojin Kasar sun yi juyin Mulki, tare da sanar da kawo karshen mulkin shugaba Muhammad Bazum. Cikin sanarwar da suka...
Mataimakin shugaban jam’iyyar APCn arewa maso yammacin Kasar nan Salihu Lukman ya ajiye mukamin sa na zama Dan kwamitin gudanarwar jam’iyyar. Cikin wata wasika da Salihu...
Shugaban gamayyar ƙungiyar matasan Arewacin ƙasar nan Alhaji Nastura Ashir Sharif, ya ce matuƙar ana son kawar da harkokin shaye-shaye da Miyagi ayyuka a kasar nan,...
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar, na nuni da cewa dakarun da ke gadin fadar shugaban ƙasa sun rufe duk wata hanyar shiga fadar a wani lamari da...
A yunkurinta na tunkarar sabuwar kakar wasan gasar Firimiyar Nigeria wato NPFL ta shekarar 2023 zuwa 2024, Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta sayi sabbin...
Sarauniyar wanzar da zaman lafiya ta farko a kasar nan Ambasada Hassana Saminu Turaki, ta ce matsawar ana son zaman lafiya ya wanzu a kasar, akwai...