Hukumar Hisba a jihar Kano ta ce ta kafa kwamatoci guda biyu waɗanda za su yi aikin rabon fom da tantance lafiyar masu buƙatar shiga shirinta...
Wata kotun tarayya ta hana kamawa, bincike ko Kuma gayyatar tsohon Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje game da zargin faifen bidiyon Dala. Yayin zaman kotun...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Kano ta gayyaci tsohon Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje bisa zargin karbar rashawa daga...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Kano tayi awon gaba da tsohon kwamishinan ayyuka na Gwamnatin Ganduje Injiniya Idris Wada Sale...