Wata kotun tarayya ta hana kamawa, bincike ko Kuma gayyatar tsohon Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje game da zargin faifen bidiyon Dala. Yayin zaman kotun...