Hukumar Hisba a jihar Kano ta ce ta kafa kwamatoci guda biyu waɗanda za su yi aikin rabon fom da tantance lafiyar masu buƙatar shiga shirinta...