Mataimakin shugaban jam’iyyar APCn arewa maso yammacin Kasar nan Salihu Lukman ya ajiye mukamin sa na zama Dan kwamitin gudanarwar jam’iyyar. Cikin wata wasika da Salihu...
Shugaban gamayyar ƙungiyar matasan Arewacin ƙasar nan Alhaji Nastura Ashir Sharif, ya ce matuƙar ana son kawar da harkokin shaye-shaye da Miyagi ayyuka a kasar nan,...
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar, na nuni da cewa dakarun da ke gadin fadar shugaban ƙasa sun rufe duk wata hanyar shiga fadar a wani lamari da...
A yunkurinta na tunkarar sabuwar kakar wasan gasar Firimiyar Nigeria wato NPFL ta shekarar 2023 zuwa 2024, Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta sayi sabbin...