Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya ayyana dokar takaita zirga-zirga ta tsawon sa’o’i 24 a faɗin jihar. Cikin wani saƙon da gwamnan ya wallafa a...