Sojoji sun bayyana a gidan talabijin na kasar Gabon tare da sanar da karbi mulki. Sun ce sun soke sakamakon zaben da ka gudanar ranar Asabar,...
A talatar nan ne dai Kwamitin Amintattu na jam’iyyar NNPP ya bayyana dakatar da jagoranta Sanata Rabiu Musa kwankwaso, sakamakon zargin sa da yiwa jam’iyyar zagon...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars ta sayi dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Capital City da take a babban birnin tarayya Abuja wato...
Hukumar Yaki da Masu yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC) da kuma CCB, sun gayyaci shugaban hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci...
Tsohon Dan takarar shugabancin karamar hukumar Gwale Hon Tameem Bala Ja’en ya soki lamirin gwamnatin Kano, na yunkurin kashe makudan kudade domin gudanar da auren zawara....
Shugaban riƙo na ƙungiyar masu amfani da shafukan sada zumunta wato Ja’en Facebook Connect Auwal Abdullahi mai Walda, ya ce matsawar gwamnati ta samar da hanyoyin...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Chelsea ta sayi dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Southampton wato Romeo Lavia a kan kudi €58m. Romeo Lavia, dan...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya baiwa Mutum 45 cikin 47 da majalisar dattawa ta tantance kuma ta tabbatar a matsayin ministoci maaikatun su. Ga...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bai wa ƴan ƙasar tabbacin cewa ba za a ƙara farashin man fetur ba. Mai magana da yawun shugaban, Ajuri Ngelale,...
Sarkin Sharifan jihar Jigawa Sayyadi Sidi Sharif Muntaƙa, ya shawarci al’umma da su ƙara haɗa kai domin tabbatuwar zaman lafiya a kasar nan. Sarkin Sharifan ya...