Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe Asibitin yara na Hasiya Bayero. Da yake jawabi yayin buɗe Asibitin, Gwamna Abba Kabir ya zargi gwamnatin...
Shugabannin ƙasashen yammacin Afrika ECOWAS sun bayar da umarni ga dakarun sojin ƙungiyar su ɗaura ɗamarar kai yaƙi Nijar, bayan juyin mulkin da sojoji suka yi...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta bawa ɗaurarrun da suka kammala karatu aikin koyarwa, domin bunƙasa ilimin su. Kwamishinan ilmin jihar, Umar Haruna Doguwa ya...
Gwamnatin tarayya ta janye karar da ta shigar a wata kotu a kan kungiyoyin kwadago na fara zanga-zanga a fadin kasar nan. Cikin wata wasika da...
Majalisar Dattawa ta tantance tare da tabbatar da sunayen mutum 45 daga cikin 48 da Shugaban kasa Bola Tinubu ya aike mata don amincewa da naɗa...
Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokoki ta Nigeria. Rahotanni sun nuna fusatattun...
Da safiyar yau laraba ne kungiyar kwadago ta kasa NLC ta fara gudanar da zanga zangar lumana, a Wani mataki na Jan kunne ga gwamnatin tarayya....
Kungiyar kwadago ta kasa NLC tace ba gudu ba ja da baya dangane da batun zanga zangar lumana da za ta fara gobe laraba 2 ga...