Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokoki ta Nigeria. Rahotanni sun nuna fusatattun...
Da safiyar yau laraba ne kungiyar kwadago ta kasa NLC ta fara gudanar da zanga zangar lumana, a Wani mataki na Jan kunne ga gwamnatin tarayya....