Shugabannin ƙasashen yammacin Afrika ECOWAS sun bayar da umarni ga dakarun sojin ƙungiyar su ɗaura ɗamarar kai yaƙi Nijar, bayan juyin mulkin da sojoji suka yi...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta bawa ɗaurarrun da suka kammala karatu aikin koyarwa, domin bunƙasa ilimin su. Kwamishinan ilmin jihar, Umar Haruna Doguwa ya...