Sarkin Sharifan jihar Jigawa Sayyadi Sidi Sharif Muntaƙa, ya shawarci al’umma da su ƙara haɗa kai domin tabbatuwar zaman lafiya a kasar nan. Sarkin Sharifan ya...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe Asibitin yara na Hasiya Bayero. Da yake jawabi yayin buɗe Asibitin, Gwamna Abba Kabir ya zargi gwamnatin...