Manyan Labarai1 year ago
Jari ya Kamata gwamnati ta bayar ba auren zawarawa ba -: Tameem Bala Jaen
Tsohon Dan takarar shugabancin karamar hukumar Gwale Hon Tameem Bala Ja’en ya soki lamirin gwamnatin Kano, na yunkurin kashe makudan kudade domin gudanar da auren zawara....