Jam’iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta yi watsi da hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwamna da ta tabbatar da zaben Gwamna Uba Sani na jam’iyyar APC,...
Abba Kabir ya biya kuɗin makarantar ɗaliban Jami’ar Bayero Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta biya kuɗin makarantar ɗaliban Jami’ar Bayero, waɗanda ba su samu...
Akalla mutum goma ne suka mutu bayan ɓarkewar cutar mashaƙo a kananan hukumomi 14 na jihar Jigawa. Ma’aikatar Lafiyar jihar ce ta sanar wa manema...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf yace zasu ɗauki matakin ɗaukaka ƙara zuwa gaba domin tabbatar da adalci kan hukuncin da kotun sauraron korafe-korafen zabe...
Kotun sauraron korafe-korafen zabe ta tabbatar da Dan takarar jam’iyyar APC Dakta Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin Wanda ya lashe zaben Gwamnan Kano da aka gudanar...
Kotun sauraron korafe korafen zaben kujerar Gwamnan Kano ta fara Yanke hukunci a kafar sadarwa ta zamani wato Zoom. Shari’ar dai wadda ake ganin ta dauki...
Jami’an Ƴan Sanda sun hana ƴan Jarida shiga harabar Kotun Sauraron Ƙararrakin Zaɓe ta Kano. Duk da asubanci da ƴan jarida suka yi, jami’an ƴan sanda...
Rundunar tsaro da bayar da kariya ga al’umma ta Civil Defence da ke jihar Kano, ta ce, za ta gudanar da aikin ba sani ba sabo...
Kotun sauraren kararrakin zabe ta sanar da ranar Laraba 20 ga watan Satumba na shekarar 2023, a matsayin ranar da za ta yake hukuncin karar da...
Kotun sauraren ƙararrakin zaɓe ta Jihar Kano ta bayyana Laraba, a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan ƙorafi game da zaɓen gwamnan Kano. Matakin...