Dagacin garin Wailari da ke ƙaramar hukumar Kumbotso, Alhaji Ibrahim Idris, ya shawarci matasa da su ƙara himma wajen amfani da lokacin su, domin amfanar da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sauke kwamishinan kasa Adamu Aliyu Kibiya da Kuma Mai baiwa Gwamnan shawara Kan harkokin matasa Yusuf Imam Ogan...
Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf na ya bayar da umarnin dakatar da Manajan Daraktan Kamfanin Samar da kayayyakin aikin gona na Kano (KASCO) Dakta Tukur Dayyabu...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso na tsawon watanni uku. Majalisar ta ɗauki matakin ne a zamanta na...
Jam’iyyar PDP tace za ta garzaya kotun daukaka Kara domin kalubalantar hukuncin kotun karbar korafe-korafen zaben shugaban kasa, wadda ta tabbatar da nasarar Asuwaju Bola Tinubu...
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN! Allah Yayiwa Sheikh Giro Argungu Rasuwa, Bayan Jinya Da Yayi A Daren Talata 06/09/2023, Bayan Kammala Tafsirin da ya saba yi...