Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sauke kwamishinan kasa Adamu Aliyu Kibiya da Kuma Mai baiwa Gwamnan shawara Kan harkokin matasa Yusuf Imam Ogan...