Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf yace zasu ɗauki matakin ɗaukaka ƙara zuwa gaba domin tabbatar da adalci kan hukuncin da kotun sauraron korafe-korafen zabe...
Kotun sauraron korafe-korafen zabe ta tabbatar da Dan takarar jam’iyyar APC Dakta Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin Wanda ya lashe zaben Gwamnan Kano da aka gudanar...
Kotun sauraron korafe korafen zaben kujerar Gwamnan Kano ta fara Yanke hukunci a kafar sadarwa ta zamani wato Zoom. Shari’ar dai wadda ake ganin ta dauki...
Jami’an Ƴan Sanda sun hana ƴan Jarida shiga harabar Kotun Sauraron Ƙararrakin Zaɓe ta Kano. Duk da asubanci da ƴan jarida suka yi, jami’an ƴan sanda...