Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a hukumar Hisbah ta jahar Kano ta yankewa, wasu yan Daudu hukunci, bayan sun yi shigar mata dan yin...
Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta ce za ta bi kadin abinda wasu bata-gari suka yi wa jamiinta a karshen makon da...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya nemi gaggauta yi wa tsarin mulkin kasar gyaran fuska don hana duk wata kotu abin da...
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Adamawa ta tabbatar da zaben Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin zababben gwamnan jihar a zaben gwamnan da aka yi aranar...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta sahale wa Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf, damar karɓar bashi marar ruwa na Naira biliyan huɗu daga Babban bankin ƙasa CBN....
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar, guda daga cikin masu ta’ammali da Daba da take neman ruwa a jallo Abba Buraki ɗan unguwar...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta buƙaci al’umma da cewar, idan suka ga tashin Gobara, su rinƙa gaggawar sanar da hukumar ta lambobin da suke...
Fitaccen mai yabon nan Malam Hafiz Abdallah, ya ce koyi da halaye da ɗabi’un Manzon All S.A.W shine mafita daga halin da al’umma suka samu kan...
Kotun ƙolin Najeriya ta tsayar da ranar Alhamis domin yanke hukunci kan ƙarar da ƴan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, da na jam’iyyar...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jahar Kano (PCACC) , ta cafke wani mutum mai suna Musa Salihu Ahmed, bisa zarginsa...