Jam’iyyar NNPP ta yi wa dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar martani da cewa ya daina neman janyo dan takararta...
Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya buƙaci kotun ƙolin ƙasar ta ba shi damar miƙa sabbin hujjoji a ci gaba da matakinsa...