Wasu masu aikin share titunan Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana yau a Litinin a bakin ƙofar shiga hukumar kula da Shara ta jihar Kano REMASAB,...
Gwamna Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da sakin makudan kudade don biya wa dalibai da ke wasu Jami’o’i kudaden makaranta, ciki kuwa harda jami’ar Alqalam....
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Inter Miami da ke kasar Amurka wato Tata Martino, ya ce bashi da masaniyar cewar dan wasan kungiyar Lionel...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta karrama matashin nan Auwalu Salisu Ɗanbaba mai tuƙa Babur ɗin Adaidaita Sahu da ya mayar da kuɗin da ya tsinta a...