Zaɓaɓɓiyar shugabar kungiyar mata ƴan jarida ta ƙasa Hajiya Aisha Ibrahim Bura ta alkawarta yin tafiya da kowanne bangare domin samar da hadin kai da ci...
Babban Kwamandan rundunar tsaron al’umma da kula da kadarorin gwamnati ta Civil Defence dake nan Kano Muhammad Lawan Falala, ya ce nan bada jimawa ba rundunar...
Gwamnatin jihar kano tace za ta hada Kai da kungiyar ‘yan jarida masu magana a Radio da Television na kasa wato Society of Nigerian Broadcasters domin...
Jam’iyyar NNPP ta yi maraba da kiran da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi na dunkulewar manyan jam’iyyun adawa don kwato mulki daga jam’iyyar...
Shugabar ƙungiyar mata masu katin zaɓe League of Women Voters (NILOWV) ta jihar Kano Kwamared Halima Tanko Rogo, ta shawarci duk gwamnan da ya samu nasara...
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci al’ummar jihar da su kwantar da hankalinsu gabanin hukuncin kotun daukaka kara da za a yanke a gobe Juma’a. A...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta ayyana zaɓen gwamnan jihar Zamfara, a matsayin wanda bai kammala ba. A hukuncin da ɗaukacin alƙalanta...
Kungiyar kwadago NLC da takwarar ta ta TUC sun jingine yajin aikin da suke gudanarwa. Jim kadan bayan wata ganawa da masu ruwa da tsaki, kungiyar...
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yi martani kan sumamen da Hisbah ke kai wa Gidajen Gala Hukumar ta ce fina-finai ta Kano ta magantu kan...
A yau lahadi 12 ga watan Nuwamba 2023, aka tashi da gobara unguwar sharada salanta. mazauna wurin sun bayyana gobarar ta tashi ne Sakamon Haduwar...