Kotun Da’ar ma’aikata ta dakatar da kungiyar kwadago NLC da takwarar ta ta TUC daga tafiya yajin aiki. Hukuncin kotun dai ya biyo bayan wata Kara...
Rahotanni daga filin jirgin saman Abuja na cewa kungiyoyin kwadago sun rufe titin da ke zuwa filin jirgin saman da safiyar yau, Alhamis. Da safiyar...
Kungiyar kwallon kafa ta Al-Ittihad da ke kasar Saudiyyah ta sallami mai horaswar ta Nuno Espirito Santo, bayan kwashe watanni 16 ya na horas da ita....
Hukumar Hisbah ta kori wani babban ma’aikacinta Yahaya Auwal Tsakuwa (OC Moto park) Hukumar ta kuma bayyana shi a matsayin wanda ake nema ruwa ajallo. An...
Jagorancin ƙungiyoyin ƴan ƙwadago a Najeriya, NLC da TUC sun bayyana aniyarsu ta tsunduma yajin aikin gama-gari a faɗin Najeriya daga ranar Talata 14, ga watan...
Shugaban hukumar Hisba ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce hukumar a shirye take wajen aurar da ‘yan TikTok a jihar. Ya bayyana...
Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kura, Madobi da Garun Malam Yusuf Datti na Jam’iyyar NNPP, inda tace...
Wani Malamin addinin muslunci Mallam Bashir Tijjani Usman Zangon Bare-bari, ya shawarci al’ummar musulmi da su Kara himma wajen koyi da kyawawan ɗabi’un Manzon Tsira Annabi...
Babban kwamandan ƙungiyar sintirin Bijilante ta ƙasa Navy Kyaftin AB Umar Bakori, mai ritaya, ya ce ƴaƴan ƙungiyarsu zasu ci gaba da sadaukar da rayukansu wajen...
Sakataren hukumar gudanarwar Asibitin ƙwarru na Murtala Muhammad dake nan Kano Faruk Aliyu Harazimi, yace kamata yayi mawadata su ƙara himmatuwa wajen tallafawa marasa lafiya a...