Masu ababen hawa na ci gaba da kokawa bisa yadda wasu ɓangarori na titin gadar ƙarƙashin ƙasa ta Sabon Titin Panshekara suka lalace, wanda hakan ke...
Yayin da lokacin sanyi ke ƙara gabatowa hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta gargaɗi al’umma da su ƙara kula da kayayyakin wuta da suke amfani...