Rundunar sojojin Najeriya ta hadarin Daji ta sake kuɓutar da mutum 52 da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Isa ta jihar Sokoto dake...
Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci Musulmi da su ci gaba da dabbaka gasar karatun Al-Kur’ani mai girma, bisa yadda gasar ke...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyaana cewa zai yi adalci ga kowa ba tare da la’akari da bambancin ƙabila ko addini ba. Shugaban ƙasar ya...
Mai sharshin nan a kan al’amuran yau da kullum Kwamared Bello Basi Fagge, ya ce badakalar da ake zargin tsohon shugaban babban bankin kasar nan Godwin...
Wani labari dake fitowa a daren nan gwamnatin jihar Kano karkashin Injiniya Abba Kabir Yusuf, ta dakatar da shugaban gidan Rediyon jahar Kano Hisham Habib, nan...
Masanin tsaron nan Dakta Yahuza Ahmad Getso, ya ce akwai bukatar a samar da karin jami’an tsaro a kasar nan, duba yadda suke da karanci, al’umma...
Hukumar ta ce Fina-finai ta jihar Kano, ta ce, duk kamfanin da zai yi aikin ɗaukar shirin Film, sai ya sanar da ita, sakamakon gyare-gyaren da...
Yanzu haka kotun Koli ta tabbatar sa nasarar Gwamnan jihar Enugu Dr. Peter Mbah, a matsayin zababben Gwamnan Jihar, wanda hakan ya tabbatar da hukuncin Kotun...
Kwararren ma’aikacin lafiya dake Asibitin kwararru na Murtala Muhammad a jihar Kano, Ali Ibrahim Tofa, ya ce kuskure ne mutum ya siyar da Kodarsa, don za’a...
Malamin addinin musulunci dake jihar Kano Dr. Sadeek Tasi’u Ramadan, ya shawarci al’ummar musulmi da su yi kokarin ribatar ranakun yanayin sanyin da aka shiga, domin...