Guda daga cikin fitattun mawakan nan na Afrobeats, Ayodeji Balogun, wanda aka fi sani da Wizkid, ya bayyana cewa rayuwa ba ta da wata ma’ana a...
Sakatariyar kungiyar mata masu sana’ar yafin Iraruwan kayan lambu na yankin garin Ali dake karamar hukumar Garko Kubra Hassan, ta ce tallafawa masu yafin irin da...
Kotun kolin Nigeria ta kammala sauraron bangarorin jam’iyyar NNPP da APC, da hukumar INEC dangane da zaben kujerar gwamnan Kano. A zaman na yau dai dukkanin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce yanzu haka daya daga cikin ‘yan dabar da suka tuba a baya suka mika wuya gareta ya balle ya...
Yayin da kotun koli za ta fara sauraron shari’ar gwamnan jihar Kano yau Alhamis a Abuja, limamin masallacin juma’a na kwanar Kuntau Mallam Bakir Kabir Khalil...
Yau Alhamis kotun koli za ta fara sauraron karar da gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf da jam’iyyar NNPP suka daukaka zuwa gaban ta, inda suke...
Rundunar tsaro ta Civil Defense dake jihar Kano ta bada umarnin aikewa da jami’anta sama da dubu biyu zuwa gurare daban-daban na jihar, domin ganin an...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Muhammad Usaini Gumel, ya ce sun samu rahoton wasu bata gari na shirin kona gidan gwamnatin jihar Kano. Kwamishinan ya...
Fitaccen masanin bokanci da tsubbace-tsubbacen nan Muhammad Tahar Baba Imposible, ya ce ‘yan damfara da masu magungunan bogi sune kaso mafi rinjaye a cikin masu bada...
Wani Rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana Najeriya a matsayin kasa da ta yi zarra a yawan matalauta a nahiyar Afirka, da mutum akalla miliyan 100....