Shugaban kungiyar kare hakkin dan adam ta International Human Right and Community Deploment Initiative ta kasa reshen jihar Kano Kwamared Abubakar Musa Abdullahi, ya ce lokaci...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, sojojin Nijeriya sun dauki alhakin jefa bam a Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna wanda ya yi...
Wani mai sana’ar gyaran Babura a sabon titin Fanshekara mai suna Idris Adamu unguwar Kwari, ya ce tallafawa masu irin sana’arsu daga bangaren gwamnati zai taimaka...