Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke kungiyar kwallon kafa ta Remo Stars da ci biyu da daya a wasan mako na 14 da suka...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za’a gudanar da gagarumin bincike akan dalilan da suka haddasa tashin Gobara a sakatariyar karamar hukumar Gwale dake jihar. Bayanin hakan...
Kungiyar kwadago NLC ta yi watsi da wata sanarwar shiga yajin aikin da ake zargin ta shirya yi a ranar Litinin. Shugaban sashen yada labarai da...