Rundunar tsaro ta Civil Defense dake jihar Kano ta bada umarnin aikewa da jami’anta sama da dubu biyu zuwa gurare daban-daban na jihar, domin ganin an...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Muhammad Usaini Gumel, ya ce sun samu rahoton wasu bata gari na shirin kona gidan gwamnatin jihar Kano. Kwamishinan ya...
Fitaccen masanin bokanci da tsubbace-tsubbacen nan Muhammad Tahar Baba Imposible, ya ce ‘yan damfara da masu magungunan bogi sune kaso mafi rinjaye a cikin masu bada...
Wani Rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana Najeriya a matsayin kasa da ta yi zarra a yawan matalauta a nahiyar Afirka, da mutum akalla miliyan 100....