Shugaban Kungiyar masu hada-hadar filaye da gidaje da kuma mamallaka gudajen haya, PALDAN, Alhaji Musa Khalil Hotoro, ya bukaci al’umma da su rinka sanin mutanen da...
Kungiyar sintirin Bijilante reshen unguwar Gyadi gyadi, dake karamar hukumar Tarauni, ta samu nasarar cafke wani matashi mai suna Ibrahim wanda ya ce, shi ɗan Asalin...
Babban limamin masallacin juma’a na garin Yalwa karama dake karamar humumar Tofa mallam Ibrahum Umar, ya shawarci al’umma da su kara tashi tsaye wajen yin addu’a...
Yayin da yake jawabi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana kwarin gwiwarsa kan yadda alkalan kotun koli za su iya tabbatar da adalci kan...