Kotun majistret mai lamba 37 sakekarkashin jagorancin mai shari’a Hadiza Abdurrahman, ta fara sauraron wata kara wadda ‘yan sandan jihar Kano suka shigar. ‘Yan sanda dai...
A yammacin Larabar nan ne aka rantsar da gwamnan Ondo, Lucky Aiyedatiwa a matsayin cikakken gwamnan jihar, sa’o’i bayan mutuwar Rotimi Akeredolu sanadin cutar kansa a...
Al’ummar garin ‘Dan sudu dake karamar hukumar Tofa sun koka tare da neman daukin mahukunta, a kan matsalar hanyar su da ta dade tana damunsu har...
Akalla mutane sama da 20 ne suka mutu sakamakon wata fashewa da ta faru bayan fasa wani bututun ɗanyen Mai da ke ƙarƙashin ƙasa a ƙaramar...
Tsohon kakakin majalisar wakilai Ghali na Abba ya rasu. Ghali na Abba dai wanda sanannen dan siyasa ne a Nigeria, kuma ya rike kakakin majalisar wakilai...