Shugaban kamfanin BUA, Abdussamad Isyaka Rabi’u, ya ce kamfaninsa zai cika alkawarinsa na ci gaba da sayar da sumunti kan farashin 3,500 daga watan Janairun shekarar...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanya hannu a kasafin kudin shekarar 2024 a ranar Alhamis din nan, da adadin kuɗin ya kai sama da Billiyan 437, inda...
Rahotanni sun bayyana cewar an tsinci gawar wani yaro dan shekara 6 mai suna Ibrahim kwance cikin Jini, bayan da aka nemeshi aka rasa a Zariya...
Wani matashi mai lalurar Kafa da ya rungumi sana’ar siyar da Awara a gefen titin Madobi mai suna Yusif Ibrahim mazaunin Damfami dake karamar hukumar Kumbotso...
Alkalin babbar kotun shari’ar musulunci ta kasuwar Kurmi dake zamanta a Shahuci a jihar Kano Ambasada, Barista Abdu Abdullahi Waiya, ya shawarci ‘yan uwansa Alkalai da...