Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya yi Allah wadai a kan wadanda suke satar yara suna kai su yankin kudu suna siyar da su....
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da aza harsashin aikin gadojin sama da za’ayi su a shatale-talen Tal’udu da Ɗan Agundi a yau...
An gudanar da bikin gargajiya na nuna kwarewar abinchi da kayan Sha iri daban-daban a unguwar Na Gwanda dake karamar hukumar Dawakin Kudu a jahar kano....