Akalla kimanin mutane dubu 219,125 ne aka ce sun fara cin gajiyar shirin gwamnatin tarayya na ‘Renewed Hope Conditional Cash Transfer’ a jihar Neja, domin rage...
Yanzu haka kotun tafi da gidan ka ta kwamitin koli na tsaftar muhallin jihar Kano, ta ci tarar tashar Motar Kano Line (Corporative) Naira dubu dari...
Limamin masallacin Al-ansar dake unguwar Mai Dile a jihar Kano Mallam Ammar Habib, ya shawarci al’ummar musulmi da su kaucewa sabawa Allah S.w.t. domin gujewa fushinsa...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Carlo Ancelotti ya sake rattaba sabon kwantaragi ga kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, inda yanzu haka...