Shugaban makarantar Firamaren Dorayi karama dake karamar hukumar Gwale a Kano Mallam Dahiru Nuhu, ya shawarci tsoffin dalibai da su kara kaimi wajen hada kansu tare...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai yiwa ‘yan kasar jawabi dangane da sabuwar shekara a gobe Litinin 01 ga watan Janairun 2024. Bayanin hakan na zuwa...
Dagacin garin Dorayi karama dake karamar hukumar Gwale Alhaji Umar Shehu Sani, ya ce kamata yayi iyaye da mawadata su kara himma wajen tallafawa makarantun ya’yansu,...