Shugaban Ƙaramar Hukumar Madobi Alhaji Muhammad Lawan Yahaya, ya yi Murabus a yammacin yau Alhamis. Shugaban ya yi Murabus din ne, inda ya miƙa ragamar mulkin...
Babbar kotun jaha mai lamba 13 karkashin jagorancin mai shari,a Zuwaira Yusuf, ta fara sauraron karar da gwamnatin kano ta shigar tana karar wata mata mai...
Malamin nan Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara, ya nesanta kan sa da mutanen da suke yunkurin daukaka kara a kan hukuncin da aka yanke masa a baya....