Kasar Ivory Coast ta lashe gasar cin Kofin Nahiyar Afirka (AFCON) na 2023, bayan doke Najeriya da ci 2 da 1 a wasan karshe na gasar....
Limamin masallacin juma’a na Alfurkan dake nan Kano Farfesa Bashir Aliyu Umar, ya shawarci masu ruwa da tsaki da su samar da wani fanni da za’a...
Mai unguwar Bachirawa titin Jajira dake karamar hukumar Ungogo a Kano Mallam Abdulkadir Adamu, ya shawarci iyaye da su kara dagewa wajen kula da karatun ya’yan...
Shugaban karamar hukumar Birni Hon. Fa’izu Kamal Nama’aji Alfindiki, ya yi murabus daga kujerar sa ta karamar hukumar. Fa’izu Alfindiki ya bayyana hakan ne a shafinsa...