Ƙungiyar Ƙwadago ta kasa, NLC ta ayyana gudanar da gagarumar zanga-zangar kwana biyu a ranakun 27 da 28 ga watan Fabrairu. Shugaban ƙungiyar na kasa Kwamared,...
Yayin da watan Azumin Ramadana ke gara gabatowa, limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya shawarci al’umma da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, ta samu nasarar kama wani gungun mutane da suka ƙware wajen cinikin sassan jikin dan adam domin yin tsafi. Kwamishinan ‘yan...
Ƙungiyar motocin Sufuri da ɗaukar Ma’aikata ta kasa (RTEAN), ta Dakatar da shugaban tashar kwanar dawaki Chapel A, Alhaji Hamisu Danladi Baba, bisa zarginsa da ɓata...