Malamin addinin musulunci dake jihar Kano Mallam Aminu Kidiri Idris, ya shawarci al’ummar Musulmi da su kara himma wajen biyan bashikan da ake binsu, domin matsala...
Wani malamin addinin musulunci dake nan Kano Dalka Abdulmudallib Ahmad, ya ce akwai bukatar al’umma su kara dagewa da neman ilmin karatun Al-kur’ani mai girma, domin...