Yanzu haka kungiyar direbobi masu dakon man fetur ta kasa (NARTO) ta sanar da janye yajin aikin gama-gari da ta soma daga jiya Litinin 19 ga...
‘Yan kasuwar Mai karami Plaza dake daura da Malam Kato Square a jihar Kano, sun roki mahukunta kan su sa baki hukumar kula da lafiyar abinci...
Gamayyar jami’an tsaro a jihar Kano sun ba da tabbacin samar da cikakken tsaro a lokacin zaben cike gibi da za’ayi a karamar hukumar Gari, wadda...
Hadaddiyar kungiyar masu shirya fina-finai ta Mopan tare da hadin gwiwa da hukumar tace fina finai ta Kano sun ce sun karbi koken ‘yan masana’antar Kannywood...
Kotun shari’ar muslinci ta Gama PRP dake jihar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Nura Yusuf Ahmad, tayi umarnin a binciki lafiyar kwakwalwar ‘yar Tik-Tok din nan...