Limamin masallacin Abdulrahman Bin Auf dake garin Ja’en gidan Gabas Mallam Sagir Hamza Ja’en, ya ce neman gafarar All….S.W.T, da tuba tare da yin Istigifari na...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci kungiyoyin dake rajin kawowa Arewacin kasar nan ci gaba da su hada kansu guri guda, domin...
Gwamnatin Kano tace nan bada jimawa ba za’a daga likafar makarantar koyon aikin jarida a matakin farko wato BMC ta Goron Dutse zuwa tsarin Diploma. Mataimakin...