Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce a shirye take wajen yin fito na fito da dukkan waɗanda suke yunƙurin tayar da tarzoma wajen cimma burikan...
Gwamnatin jihar Kano ta umarci Kwamishinan ƴan sandan jihar CP Muhammad Usaini Gumel, da ya gaggauta kama sarkin Kano na 15, da aka sauke Alhaji Aminu...
Mai Martaba Sarkin Kano Mallam Muhammadu Sunusi na biyu, ya shiga fadar Masarautar Kano, a daren jiya Juma’a, domin fara aiki bayan da gwamnan Kano Injiniya...