Gwamnatin tarayya ta ce a ƙoƙarin ta na farfaɗo da harkokin sana’ar Fatu da Ƙiraga a ƙasar nan, ta ce za ta ƙara bai wa fannin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce har yanzu babu wata takaddar umarnin Kotu ta dakatarwa da ta samu labari kan batun dakatar da rushe masarautun jihar kamar...