Ƙungiyar ma’aikatan lafiya da unguwar zoma ta ƙasa reshen asibitin Ƙashi na Dala a jihar Kano, ta ƙaddamar da aikin gwaje-gwajen lafiya da bayar da magani...
Kotun majistret mai lamba 19 mai zaman ta a Nomansland a Kano, ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Binta Galadanci, ta sanya ranar 10 ga watan gobe dan...