Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, CP Salman Garba Dogo, ya bada umarnin yin maganin dukkanin wanda ya fito harkar Daba, tare da dukkan wanda ya tsaya...
Yayin da ake ci gaba da jimamin asarar rayukan da haɗarin wata babar motar Tirela ya yi sanadiyyar rasuwar mutane 15, bayan da ta danne masallata...
Rahotanni daga garin Imawa da ke ƙaramar hukumar Kura a jihar Kano, na nuni da cewa zuwa yanzu aƙalla mutane 15, ne suka rasa ran su,...
Hukumar kare afkuwar haɗura ta ƙasa reshen jihar Kano, Road Safety, ta tabbatar da rasuwar mutane 14, daga cikin waɗanda wata babbar motar Tirela ta danne...
Wani ginin Bene mai hawa ɗaya da ake ginawa a unguwar Kuntau kusa da layin Uba Safiyanu, da ya ruguzowa mutane sama da 13, an yi...
Yanzu haka an yi jana’izar mutane 9 daga cikin kusan 15 da wata babbar mota ta hallaka yayin da Direban motar yake gudun wuce kima, jim...
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana yadda aka zargi wani Soja, da ya yi barazanar harbe wasu jamipan gidan ajiya da gyaran hali a jihar. Al’amarin...
Biyo bayan da rushewar hawa na uku a wani bene da ake ginawa a unguwar Saharaɗa kwanar kasuwa da ke karamar hukumar Birni, yanzu haka hukumar...
Sabon kwamishinan ƴan sandan jihar Kano CP Salman Garba Dogo, ya ce ba zai ci gaba da zama a cikin ofishin sa ba, yayin da faɗan...
Kwamitin nan mai tabbatar da tsaro da yaƙi da faɗan Daba da ƙwacen Wayoyi, da kuma magance ta’ammali da shaye-shaye, wanda gwamnatin jihar Kano ta kafa,...