Zauren haɗin kan malamai na jihar Kano ya ja hankalin masu yunƙurin gudanar da zanga-zangar tsadar rayuwa kan cewa matuƙar ta zama dole suyi, to su...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ɗage tantance Sabon kwmishinan da Gwamnan Kano injiniya Abba Kabir Yusif, ya aike mata, da bukatar hakan a jiya Talata zuwa...
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON, ta tabbatar da cewa kimanin Alhazan Najeriya 30, ne suka rasu a lokacin gudanar da ibadar aikin Hajjin...
Hukumar da ke kula da gidajen gyaran hali na jihar Kano, ta ce ba za ta lamunci yadda wasu masu shirya Fina-finai suke amfani da kayan...
Shugaban ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Sustainable Growth Initiatives for Human Rights Deplolopment ta kasa, kwamared Abubakar Musa Abdullahi, ya ce mai-makon masu shirya zanga-...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam da yaƙi da rashin adalci da kuma bibiyar al’amuran da suka shafi shugabanci na gari, ta War Against Injustices, ta ce...
Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli, ya ce tsadar rayuwar da aka samu kai yanzu a ciki zanga-zanga ba ita ce mafita ba, inda...
Majalisar Dattawa ta ƙasa, ta ce duk ma’aikatan gwamnati, da ma waɗanda ba na gwamnatin ba, irin su masu gadi, da Direbobi, da kuma masu Shara...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya koka tare da nuna takaicinsa bisa yadda ya sami makarantar Governors College, cikin rashin kulawa, da yadda ɗaliban...
Yayin da wasu ƴan Najeriya ke shirin gudanar da zanga-zangar lumana kan ƙuncin rayuwa a wata mai zuwa, shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya buƙace su...