Wasu bata gari rike da muggan makamai, sun raunata mutane da dama, ciki har da kwamandan Bijilante na unguwar Gaida Goruba da ke ƙaramar hukumar Kumbotso...
Babbar kotun jaha mai lamba 7 karkashin jagorancin mai sharia Amina Adamu ta sanya karfe biyu da rabi na ranar yau dan bayyana matsayarta akan batun...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke wani matashi mai suna Zakariyya Muhammad, Ɗan shekara 22, mazaunin unguwar Sabuwar Gandu kwarin Barka a jihar,...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da ayyukan duk wasu kungiyoyin turawa da suke fakewa da ayyukan agaji suna yaɗa Baɗala a tsakanin al’umma. Gwamnatin Kano ta...
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Sustainable Growth Initiative for Human Rights Development, ta ce akwai yiyuwar ta maka gwamnatin tarayya a kotu matukar ta amince...
Hukumar da ke kula da Asibitoci masu zaman kan su ta jihar Kano PHIMA, ta ce zata ci gaba da daukar mataki akan dukkanin Asibitocin da...
Wata Gobara da ta tashi ta kone ɗakin kwanan wasu matasa da kuma ɗakin girki ƙurmus, a wani gida da ke gidan Maza a karamar hukumar...
Majalissar wakilai ta Ƙasa ta gabatar da wani ƙudirin doka dake buƙatar samar da ƙarin wata sabuwar jaha da za’a sa mata suna da JIHAR ETITI,...
Shugabar hukumar da ke kula da shige da fice ta kasa Immigration, Kemi Nanna Nandap, ta bukaci jami’ansu da su kaucewa karbar cin hanci da Rashawa...
Kotun Majistret mai lamba 51 ƙarƙashin mai Shari’a Hajara Safiyo Hamza, da ke jihar Kano, ta aike da wasu ƴan mata gidan ajiya da gyaran hali....