Kotun majistret mai lamba 51 karkashin mai Shari’a Hajara safiyo Usman, ta aike da wata mata asibitin kwakwalwa na Dawanau dan a binciki lafiyar ƙwaƙwalwar ta....