Al’ummar garin Dawakin Kudu tare da jami’an tsaro, sun taru a gidan wani mai sayar da kayan miya ana zakulo gawarwakin ƴan garin da akai zargin...
Babbar kotun jaha mai lamba 7 karƙashin jagorancin mai shari’a Amina Adamu, ta yanke hukunci akan ƙarar da gwamnatin jihar Kano ta shigar da sarakuna biyar...